Khaleda Zia
Appearance
Khaleda Zia | |||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
25 ga Janairu, 2009 - 24 ga Janairu, 2014 ← Sheikh Hasina - Rowshan Ershad (en) →
25 ga Janairu, 2009 - 24 ga Janairu, 2014 ← Sayeed Iskander (en) - Shirin Akhter (en) → District: Feni-1 (en) Election: 2008 Bangladeshi general election (en)
28 Oktoba 2001 - 27 Oktoba 2006 ← Sheikh Hasina - Sheikh Hasina →
28 Oktoba 2001 - 27 Oktoba 2006 ← Md. Zahurul Islam (en) - Muhammad Jamiruddin Sircar (en) → District: Bogura-6 (en) Election: 2001 Bangladeshi general election (en)
10 Oktoba 2001 - 29 Oktoba 2006 ← Latifur Rahman (en) - Iajuddin Ahmed (en) →
14 ga Yuli, 1996 - 13 ga Yuli, 2001 - Sayeed Iskander (en) → District: Feni-1 (en) Election: June 1996 Bangladeshi general election (en)
14 ga Yuli, 1996 - 13 ga Yuli, 2001 ← Sheikh Hasina - Sheikh Hasina →
19 ga Maris, 1996 - 30 ga Maris, 1996 - Sheikh Hasina →
19 ga Maris, 1996 - 30 ga Maris, 1996 District: Feni-1 (en) Election: February 1996 Bangladeshi general election (en)
20 ga Maris, 1991 - 30 ga Maris, 1996 ← Kazi Zafar Ahmed (en) - Muhammad Habibur Rahman (en) →
5 ga Maris, 1991 - 24 Nuwamba, 1995 ← Zafar Imam (en) District: Feni-1 (en) Election: 1991 Bangladeshi general election (en)
5 ga Maris, 1991 - 24 Nuwamba, 1995 ← Kazi Zafar Ahmed (en)
Mayu 1984 - ← Abdus Sattar (en)
21 ga Afirilu, 1977 - 30 Mayu 1981 ← Sheikh Fazilatunnesa Mujib (en) - Rowshan Ershad (en) → | |||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jalpaiguri (en) , 1945 (78/79 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Bangladash British Raj (en) Pakistan | ||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Bangla | ||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||
Abokiyar zama | Ziaur Rahman (en) | ||||||||||||||||||||||||||||
Yara |
view
| ||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Bangla | ||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||||||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Bangladesh Nationalist Party (en) | ||||||||||||||||||||||||||||
Begum Khaleda Zia (an haife shi a watan Agusta-Satumba a shekara ta 1945) ɗan siyasan kasar Bangladesh ne wanda ya yi aiki a matsayin Firayim Minista a kasar Bangladesh daga watan Maris a shekara ta 1991 zuwa watan Maris shekara ta 1996, kuma daga watan Yuni alif dubu biyu da daya 2001 ga watan Oktoba shekara ta alif dubu biyu da shidda 2006. Ita ce Firayim Minista ta farko ta kasar Bangladesh kuma Firayim Ministan Mata na biyu a Duniyar Musulmi, bayan Benazir Bhutto . Ita ce gwauruwar daya daga cikin tsoffin shugabannin kasar Bangladesh, Ziaur Rahman . Ta kasan ce shugabar jam'iyyar kasar Bangladesh Nationalist Party (BNP) tun a shekara ta 1984, wacce mijinta ya kafa a shekarar ta 1978.