Kimiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
technology
kayan da aka samu daga kimiyya

Kimiyya fanni ne na ilmi mai kula da abubuwa kamar ruwa, iska, daskararren abu da dai sauran su. Kimiya na sarrafa wadanna abubuwan dan kera wadansu. Duk abubuwan da kuke anfani da su, kamar lantarki, roba, mai, takalmi, Mota, keke, jirgi duk an sarrafasu ne daka kimiya. Wato kimiya fanni ne na sani wanda ya shafi garwaye garwaye na abubuwa ingattatu.