Kogin Bonny (River)
Appearance
| Kogin Bonny | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 4°23′N 7°06′E / 4.38°N 7.1°E |
| Kasa | Najeriya |
| Territory | Jihar rivers |
| Hydrography (en) | |
| River mouth (en) | Tekun Guinea |
Kogin Bonny (River) kogi ne a Jihar Rivers, Najeriya. Tasisin ruwa da ke tafiya tare da kogin suna samar da haɗin gwiwa tsakanin tsibirin Bonny da Fatakwal,[1] babban birnin jihar Rivers, wanda ke gefen kogin.[2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Bonny Light man
- Niger Delta
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Hotunan Kogin Bonny Archived 2012-10-20 at the Wayback Machine
