Kogin Ngaji
Appearance
| Kogin Ngaji | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 40 km |
| Labarin ƙasa | |
| Kasa | Najeriya |
| Territory | Fika |
| Hydrography (en) | |
| Ruwan ruwa |
Ngalda (en) |
| Sanadi | ambaliya |


Kogin Ngaji kogi ne a arewacin Najeriya. Ya samo asali ne daga yankunan dausayi na garin Gadaka a jihar Yobe, yana da nisan kilomita 40, kudu zuwa Ngalda kuma inda ya hade da kogin Ngalda mai tazarar kilomita 22.2, kudu da garin Fika.[1][2]