Kwadwo Owusu Afriyie
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Ghana, 1957 |
| ƙasa | Ghana |
| Mutuwa | 1 ga Yuli, 2020 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Ghana Konongo Odumase Senior High School (en) Seventh Day Adventist Secondary School (en) S. D. A. Senior High School, Bekwai (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa da lauya |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |

Kwadwo Owusu Afriyie (wanda aka fi sani da Sir John ) (1957 – 1 ga Yulin, Shekara ta 2020) ya kasance lauya da ɗan siyasa na ƙasar Ghana. Ya riƙe muƙamin siyasa da dama ciki har da zama babban sakatare na New Patriotic Party. Ya kasance Babban Jami'in Hukumar Kula da Dazuka ta Ghana daga 2018 har zuwa rasuwarsa. An haifeshi a Accra.



Afriyie ya mutu a ranar 1 ga Yuli shekara ta 2020 daga COVID-19 a Accra, yana da shekara 63.