Jump to content

Kwame Asafu Adjei

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwame Asafu Adjei
Member of the 7th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2017 - 6 ga Janairu, 2021
District: Nsuta-Kwamang-Beposo Constituency (en) Fassara
Election: 2016 Ghanaian general election (en) Fassara
Member of the 6th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2017
District: Nsuta-Kwamang-Beposo Constituency (en) Fassara
Election: 2012 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Nsuta (en) Fassara, 10 Oktoba 1950 (74 shekaru)
ƙasa Ghana
Harshen uwa Twi (en) Fassara
Karatu
Makaranta Tennessee State University (en) Fassara Master of Science (en) Fassara : agricultural economics (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yaren Asante
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Manoma
Wurin aiki Accra
Employers Ma'aikatar Abinci da Noma (Ghana)
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party
kwame acikin mutane

Kwame Asafu Adjei[1] dan siyasan Ghana ne kuma dan majalisar wakilai ta bakwai a jamhuriya ta hudu ta Ghana, mai wakiltar mazabar Nsuta-Kwamang-Beposo a yankin Ashanti a kan tikitin New Patriotic Party.[2][3][4]

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Adjei a ranar 10 ga Oktoba 1950 a wani gari mai suna Nsuta a cikin yankin Ashanti. Ya sami digiri na biyu na Kimiyya a fannin Tattalin Arziki na Noma daga Jami'ar Jihar Tennessee, Nashville, Amurka a 1980.[2]

Ya yi aiki a matsayin babban jami'in gudanarwa na Asafaco Consult Company Limited a Accra. Ya kasance Mataimakin Darakta na Manufofi, Tsare-tsare, Kulawa da Kima (PPME) kuma Shugaban Kwamitin Tsare-tsaren Dabbobi a MOFA.[2]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zabe shi a majalisa ta shida a jamhuriya ta 4 ta Ghana a ranar 7 ga watan Janairun 2013 bayan ya tsaya takara a babban zaben Ghana na shekarar 2012.[5] Daga nan ne aka sake zabe shi a majalisa ta bakwai a jamhuriya ta hudu ta Ghana a ranar 7 ga watan Janairun 2017 bayan da ya samu kashi 51.03% na sahihin kuri'un da aka kada a babban zaben Ghana na 2016.[6] Tsohon dan majalisa ne mai wakiltar mazabar Nsuta-Kwamang-Beposo.[7]

A cikin 2017, ya kasance shugaban riko na al'amuran abinci, noma da koko.[8]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi Kirista ne kuma ya yi aure da ‘ya’ya uku.[2]

  1. "Kwame Asafu-Adjei". The Publisher Online (in Turanci). Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-08-30.
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 "Ghana MPs - MP Details - Asafu-Adjei, Kwame". www.ghanamps.com. Retrieved 2020-02-10.
  3. Starrfm.com.gh (2022-08-13). "Asanteman walk for Alan not political - Asafo Adjei — Starr Fm" (in Turanci). Retrieved 2022-08-30.
  4. Bonney, Abigail (2022-08-16). "NPP should've paid us for awakening interest of Ashanti members - Former NPP MP". Adomonline.com (in Turanci). Retrieved 2022-08-30.
  5. "Parliamentary Results - Nsuta, Kwamang, BeposoConstituency". www.ghanaweb.com. Retrieved 2020-02-10.
  6. "NDC Primaries: Nsuta Kwamang Constituency". Peace FM Online. Retrieved 2020-02-10.
  7. "Kwame Asafu Adjei: Bawumia loudly silent on Gideon Boako's disrespect - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). 2022-01-13. Retrieved 2022-08-30.
  8. "NDC Gave Fertilizers To Party Activists - NPP". DailyGuide Network (in Turanci). 2017-06-28. Retrieved 2022-08-30.