Kwara (kogi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Kwara wani babban kogi ne a nahiyar Afrika. Wannan ya taso daga kasar Gini ya ratsa ta Nijar ya shiga Najeriya sannan ya afka cikin tekun Atlantik. Shi ne kogin da turawa su ke kira Niger.