Jump to content

Kyari Mohammed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

kyari Mohammed an haifeshi a ranar 6 ga watan Jun shekarar 1963, kyari ya kasance cikin sahun masu ilimi Kuma farfesa a Fannin sanin tarihi Kuma ya kasance shugaban jami'ar sojoji a Garin Biu a jahar born, ya kasance tsohon shugaban jami'ar modibbo adama ta kimiyya da fasaha wato Moddibo Adama University of Technology (MAUTECH) Kuma tsohon shugaban jami'ar federal university of technology (FUT) yola adamawa


Reference WIKIPEDIA