Jump to content

Léopold K. Fakambi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Léopold K. Fakambi
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 21 Oktoba 1942
ƙasa Benin
Mutuwa 24 ga Augusta, 2021
Karatu
Makaranta Sorbonne Nouvelle-Paris 3 (en) Fassara 1970)
Lycée Béhanzin (en) Fassara
(1955 - 1962)
Lycée Janson de Sailly (mul) Fassara
(1962 - 1964)
Institut national agronomique (en) Fassara
(1964 -
Malamai René Dumont (mul) Fassara
Sana'a
Sana'a injiniya, agronomist (en) Fassara, nutritionist (en) Fassara da research fellow (en) Fassara
Employers Jami'ar Abomey-Calavi
Jami'ar Senghor
Léopold K. Fakambi

Léopold Kocou Fakambi (21 Oktoba 1942 - 24 Agusta 2021) masanin aikin gona ne na ƙasar Benin, sannan injiniya, kuma masanin abinci, kuma Malami.[1]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Fakambi a Lomé a ranar 21 ga watan Oktoba 1942. Ya yi makarantar sakandare a Lycée Béhanzin da ke Porto-Novo daga shekarun 1955 zuwa 1962 sannan daga baya classes préparatoires scientifiques [fr] in Besançon. Daga baya, ya yi karatu a Lycée Janson-de-Sailly a Paris. Ya shiga Institut national agronomique [fr] a cikin shekarar 1964 kuma ya kammala karatun digirinsa a Sorbonne a cikin shekarar 1970.[2]

Fakambi ya zama farfesa a fannin ilimin halittar jiki a jami'ar Benin kafin ya zama shugaban tsangayar kimiyyar noma a jami'ar Abomey-Calavi. Ya yi shekaru da yawa yana Majalisar Gudanarwa a Cibiyar Noma ta Duniya da ke Ibadan. Ya kuma yi aiki a matsayin malami mai ziyara a Jami'ar Senghor da ke Alexandria. Ya haɗu da Formation Internationale en Nutrition et Sciences Alimentaires kuma ya yi aiki a matsayin Darakta daga shekarun 1992 zuwa 2000. Ya kuma kasance memba na kungiyar Conseil national de l'Alimentation et de la Nutrition a Benin.

Léopold K. Fakambi ya mutu a ranar 24 ga watan 0 ai Agusta 2021 yana da shekaru 78.[3]

Bambance-bambance

[gyara sashe | gyara masomin]

Wallafe-wallafe

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Interaction du calcium et des lipides alimentaires : Mise en evidence de l'excrétion fécale de savons de calcium chez le rat (1971)
  • Abubuwan da suka shafi yanayin abinci mai gina jiki na iyaye mata : shirin abinci da abinci mai gina jiki na Cibiyar Noma da Nutrition ta Ouando a Jamhuriyar Jama'ar Benin (1990)[4]
  • Evaluation de la nutrition pour USAID-Bénin : 3-14 Maris 1997 (1997)
  • Alimentation et épanouissement physique et intellectuel de l'enfant
  1. Ayosso, Akpédjé (24 August 2021). "Le doyen de la FSA Léopold Fakambi n'est plus". 24 Heures au Bénin (in French). Retrieved 31 August 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Interaction du calcium et des lipides alimentaires : Mise en évidence de l'excrétion fécale de savons de calcium chez le rat". SUDOC (in French). 1970.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Carnet Noir : Leopold K. Fakambi, 1er Doyen De La FSA, Vient De Nous Quitter". Les 4 Vérités (in French). 24 August 2021. Retrieved 31 August 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Carnet Noir : Leopold K. Fakambi, 1er Doyen De La FSA, Vient De Nous Quitter". Les 4 Vérités (in French). 24 August 2021. Retrieved 31 August 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)