Laburaren jama'a na Azaiki
Laburaren jama'a na Azaiki | ||||
---|---|---|---|---|
public library (en) | ||||
Bayanai | ||||
Bangare na | Laburari na kasa, Najeriya | |||
Farawa | 1999 | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Street address (en) | W7MM+32H, Imgbi Street, 569101, Yenagoa | |||
Phone number (en) | +234 41515074 | |||
Email address (en) | mailto:gfefegha2014.2089@gmail.com | |||
Shafin yanar gizo | azaikilibrary.org | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Bayelsa |
Laburaren jama'a na Azaiki kungiya ce mai rijista (NGO) mai zaman kanta a Amurka, wacce ke ba da taimako ga ɗalibai da cibiyoyin ilimi. [1] [2] Laburaren ya dace da karatu, shirya jarrabawar ilimi kamar GMAT, SAT da kuma bincika intanet. [3]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Gidauniyar Azaiki ta mallaki Farfesa Steve Azaiki, tsohon sakataren gwamnatin jihar Bayelsa. Tunanin gina ɗakin karatu na jama'a ya zo ne a cikin shekarar 1999 kuma bayan jerin gudumawa daga Azaiki, danginsa da daraktocin gidauniyarsa. An kafa ɗakin karatu na Azaiki a ranar 19 ga watan Mayu, 2015, kuma tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ne ya kaddamar da shi. [4] [5] Laburaren na zamani da ingancinsa sun yi daidai da ƙa'idodi da buƙatun Amurka. [6]
Malam Shakarau wanda ya wakilci tsohon shugaban ƙasa Jonathan na wancan lokaci ne ya buɗe ɗakin karatun, gini ne mai hawa huɗu wanda kuma ke ɗauke da ɗakin adana kayan tarihi da kayan tarihi.[6]
Haka zalika gwamnan jihar Henry Seriake Dickson wanda ya samu wakilcin shugaban ma'aikatan fadar sa Talford Ongolo. Laburaren Jama'a na Azaiki ɗakin karatu ne mai tauraro 5 tare da yanayi mai ban sha'awa da kayan aiki waɗanda ke da ingantacciyar niyya don yiwa jama'a hidima kyauta.[6]
Sashe da Sabis
[gyara sashe | gyara masomin]- Sections and collections
- Periodicals (current and archived; hard copy and web)
- Books and reference (inspirational books, reference books, business management, CDs, e-books, web sites)
- Database (print, CD-ROM, web)
- Directories (subscribed or in-house; print or CD-ROM or web)
- Audiovisual collection (movies)
- Library visiting hours for reading and reference
- Book loan
- Inter-library loan
- Audio-visual facilities
- Internet access facilities
- Information research services
- Workshops
- Seminars and demos
- Photocopying
Littattafai da Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Company law
- Taxation Law
- Nigerian Law review
- Local registrations
- Nigerian regulations regarding drugs, medical devices, foods, environment
- Local and regional information, service providers etc
- In-house databases and directories of service providers
- In-house databases and directories of business mentors
- In-house databases and directories of financiers
- In-house databases and directories of government funding sources and supporting mechanisms
- Technology trends and reviews
- Technology Review
- Nature
- Science
- Agriculture Books and Review
- Social Science Books & Review
- Engineering Books & Review
- Nigerian Government Contracts gazette
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- National Library of Nigeria
- Yin Karatu a Federal University of Technology Owerri Library
- Ibom E-Library
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "About Azaiki Public Library". Azaiki Public Library (in Turanci). Archived from the original on May 20, 2022. Retrieved May 18, 2022.
- ↑ marieeiriksson (December 21, 2018). "Azaiki Public Library". Library Planet (in Turanci). Retrieved May 18, 2022.
- ↑ "Azaiki Public Library « HEYPLACES.COM.NG". heyplaces.com.ng (in Turanci). Retrieved May 18, 2022.
- ↑ "The Day Charity Was Paid With Evil In Yenagoa". www.thenigerianvoice.com. Retrieved May 18, 2022.
- ↑ "Welcome Address by Prof. Steve Azaiki, Oon, Chairman, Azaiki Foundation, On the Occasion of the Unveiling of the Plaque and Official Commissioning of the Azaiki Public Library". The National Think Tank Project. May 23, 2015. Retrieved May 18, 2022.
- ↑ 6.0 6.1 6.2 "Azaiki's Public Library, A Gift To The Nation". Professor Steve Azaiki (OON) (in Turanci). March 11, 2020. Archived from the original on May 30, 2023. Retrieved May 18, 2022.