Jump to content

Laetitia Moma Bassoko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Laetitia Moma Bassoko
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 9 Oktoba 1993 (31 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Nauyi 80 kg
Tsayi 184 cm

Laetitia Moma Bassoko (an haife ta a ranar 9 ga watan Oktoba 1993) 'yar wasan ƙwallon ragar Kamaru ce. Ita memba ce a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru.

Laetitia Moma Bassoko

Ta kasance tana taka leda a VBC Chamalières a cikin shekarar 2014 kuma ta kasance cikin ƙungiyar ƙwallon raga ta Kamaru a Gasar Wallon raga ta Mata ta shekarar 2014 FIVB a Italiya [1] da kuma Gasar Olympics ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro.

  1. "Team Roster – Cameroon". italy2014.fivb.org. Retrieved 1 October 2014.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]