Lancina Karim Konaté

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lancina Karim Konaté
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 20 Mayu 1987 (36 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sahel Sporting Club2005-2007
  Niger national football team (en) Fassara2006-
Coton Sport FC de Garoua (en) Fassara2007-2013
Al-ittihad (en) Fassara2009-2010
  FC Metz (en) Fassara2013-201430
S.A.S. Épinal (en) Fassara2014-2015
ES Thaon (en) Fassara2015-2017
A.S. Pagny-sur-Moselle (en) Fassara2017-2018
U.S. Acli Metz (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Mai buga tsakiya
Lamban wasa 2
Tsayi 184 cm

Lancina Karim Konaté (an haife shi a ranar ashirin ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da bakwai 1987) anfi sanin sa da karim lacina ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya.Ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ko kuma a matsayin hagu.

Ayyukan kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar ashirin da tara 29 ga watan Maris, na shekara ta dubu biyu da goma sha uku 2013, Lancina ya bar Cotonsport Garoua daga nan kuma yakoma  PFC Lokomotiv Sofia  Bulgaria A Grupa.

A watan Agusta 2013, ya shiga ƙungiyar FC Metz ta Faransa ta Ligue 2.

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Lancina ya kasance memba a kungiyar kwallon kafa ta Nijar, inda ya samu wasanni 50 da kwallo daya. An kira shi zuwa gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar dubu biyu da goma sha biyu 2012.