Larry David
Larry David | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Lawrence Gene David |
Haihuwa | Sheepshead Bay (en) , 2 ga Yuli, 1947 (77 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni | Sheepshead Bay (en) |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Laurie David (en) (1993 - 2007) Ashley Underwood (en) (2020 - |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
William Esper Studio (en) University of Maryland (en) 1970) Digiri : study of history (en) , business administration (en) Sheepshead Bay High School (en) |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai bada umurni, mai tsara fim, mai tsare-tsaren gidan talabijin, marubin wasannin kwaykwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, cali-cali, dan wasan kwaikwayon talabijin, marubuci da ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Mamba | Writers Guild of America, West (en) |
Aikin soja | |
Fannin soja | United States Army (en) |
Imani | |
Addini | mulhidanci |
IMDb | nm0202970 |
Lawrence Gene David (an haife shi a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari huɗu da bakwai ranar 2 ga Yuli, 1947) ɗan wasan barkwanci ne ɗan kasar Amurka, marubuci ne, sannan ɗan wasan kwaikwayo, kuma mai shirya jerin fim na yau da kullum a bangaren talabijin.[1] Shi da Jerry Seinfeld sun kirkira jerin wasannin barkwanci na telebijin in David ya zamo babban marubucinta kuma babban furodusa na jerin shirin tsawon zango bakwai. Ya sami ci gaba da karbuwa bayan kikira da kuma rubuta da shirin jerin HBO wato Curb Your Enthusiasm, wanda ya fito a matsayin tauraro mai kwaikwayon rayuwarsa.[2] Aikin David a Seinfeld ya janyo masa Lambobin Yabo na Prime Time har sau biyu a cikin shekaran 1993, Jerin Shirin Barkwanci na Musamman, da kuma Nasarar Mutum Daya a Wajen Rubuta Labarin Barkwanci na Gidan Telebijin;[3] an kuma zabe cikin wanda suka dace har sau goma sha bakwai daga baya.[4]
A matsayinsa kuma na dan wasan barkwanci na fage, David ya koma barkwanci na telebijin, ya rubuta kuma ya fito a cikin shirye-shiryen ABCs na Juma'a-Juma'a da kuma Shirin Karshen Daren Asabar na Kai Tsaye. An zabe shi har sau 27 don lambar yabo na Primetime Emmy Awards sannan kuma sau uku don Golden Globe Awards. Sauran 'yan wasan barkwanci da masana barkwanci sun zabe shi a matsayin dan wasan barkwanci na 23 da ya taba rayuwa a duniya a wani zabe na shekarar ta 2004 don zaban "Mafi ban dariya daga cikin 'Yan Wasan Barkwanci",[5] kuma ya samu Lambar Yabo na Laurel Don Nasara a Rubutun Shirin TV a cikin shekara ta 2010.[6] Ya fara bayyana a gidan wasa na Broadway yana rubutawa kuma yana fitowa a cikin wasannin barkwanci mai suna Fish in the Dark (2015). Tun daga shekara ta 2015, ya cigaba da fitowa a cikin shirin Kai Tsaye na Kowanne Asabar, inda yake kwaikwaye 'yan takarar Shuwagabannin Kasar Amurka na shekara ta 2016 da 2020 mai suna Bernie Sanders, wanda ya kasance abokin wasansa na shida kamar yadda aka taba fada.[7][8][9][10]
Kuruciya da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Augustyn, Adam (2020). "Larry David". Encyclopædia Britannica. Archived from the original on August 30, 2023. Retrieved June 13, 2020.
- ↑ Steve Heisler (June 2, 2010). "Improv on TV: How Curb Your Enthusiasm Gets It Right". TV.com. CBS Interactive Inc. Archived from the original on February 4, 2013. Retrieved August 24, 2012.
- ↑ Academy of Television Arts & Sciences (2012). "Larry David". Emmys.com. Academy of Television Arts & Sciences. Archived from the original on August 22, 2012. Retrieved August 24, 2012.<nowiki>
- ↑ "Larry David". TV.com. Archived from the original on February 22, 2008. Retrieved April 21, 2008.
- ↑ "The comedians' comedian". Chortle. Archived from the original on June 24, 2012. Retrieved June 16, 2009.
- ↑ "Television Laurel Award Recipients". Writers Guild Awards. Writers Guild of America. Archived from the original on December 24, 2019. Retrieved December 24, 2019.
- ↑ Worland, Justin. "Larry David Played Bernie Sanders. and It Was Fantastic". TIME Magazine. Archived from the original on October 29, 2020. Retrieved May 20, 2020.
- ↑ "With a Little Help From Larry David, Bernie Sanders Does 'SNL'". NPR. February 7, 2016. Archived from the original on August 7, 2022. Retrieved May 20, 2020.
- ↑ "'SNL': Larry David Returns as Bernie Sanders for a Campaign Postmortem From His Living Room". TheWrap. April 11, 2020. Retrieved May 20, 2020.
- ↑ Holloway, Daniel (July 27, 2017). "Larry David Reveals How Lorne Michaels and Ari Emanuel Recruited Him to Play Bernie Sanders on 'SNL'". Variety (in Turanci). Archived from the original on May 18, 2021. Retrieved September 7, 2021.