Lil Kesh
a
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Keshinro Ololade |
| Haihuwa | Bariga, 17 ga Maris, 1995 (31 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar jahar Lagos Digiri a kimiyya : mass communication (en) |
| Harsuna | Turanci Pidgin na Najeriya Yarbanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | rapper (en) |
| Kyaututtuka | gani
|
| Ayyanawa daga | gani
|
| Sunan mahaifi | Lil Kesh |
| Artistic movement | Afrobeats hip-hop (en) African popular music (en) reggae (en) rhythm and blues (en) rapper (en) |
| Kayan kida | murya |
| Jadawalin Kiɗa | YBNL Nation YAGI Record label (en) |


Keshinro Ololade ko Lil Kesh mawaƙin ƙasar Nijeriya ne, koma yanacikin matasa masu tasowa
Rayuwar farko da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ololade kuma ya girma a Bariga, wani yanki a Jihar Legas. Ya halarci Kwalejin Stockbridge don karatunsa na firamare da sakandare, sannan ya ci gaba zuwa Jami'ar Legas, inda ya karanci harsuna. Daga baya, ya koma Jami'ar Buɗaɗɗiya ta Ƙasa kuma ya karanci Mass Communication ta yanar gizo.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara aikinsa na waƙa a shekarar 2012, lokacin da ya fara yin waƙar rap a abokan aikinsa a Bariga. Ba da daɗewa ba, a ranar 2 ga Janairu 2014, ya fitar da waƙar "Lyrically", wadda ta shahara a jami'o'in Najeriya. Viktoh, wani mawakin rap na Najeriya,ya ji waƙar kutsakaninma ya kunna ta ga Olamide. Olamide ya ji daɗin waƙar kuma ya sanya hannu kan Kesh zuwa kamfanin waƙar sa, YBNL Nation. kan Kesh zuwa kamfanin waƙar sa, YBNL Nation.