Jump to content

Lina Khalifa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lina Khalifa
Rayuwa
Haihuwa Lyon, 27 ga Janairu, 1997 (29 shekaru)
ƙasa Faransa
Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

(Arabic; an haife ta 27 ga watan Janairun shekara ta 1997) ƙwararriyar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce wacce ke taka leda a matsayin mai tsakiya a kungiyar Thonon Évian ta Seconde Ligue . An haife ta ne a Faransa, tana wakiltar Aljeriya a matakin kasa da kasa, bayan ta bayyana a wasanni biyu a gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2011

Samfuri:Algeria squad 2018 Africa Women Cup of Nations