Ludwig van Beethoven

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ludwig van Beethoven.

Ludwig van Beethoven (lafazi: /lutefik fan betehofen/) (an haife shi ran sha biyar ko sha shida ga Disamba, a shekara ta 1770, a Bonn - ya mutu ran ashirin da shida ga Maris, a shekara ta 1827, a Vienna), shi ne mawakin Jamus. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da sinfoni tara, da konserto biyar, kuma da kiɗa mai yawa don piano kadai.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.