Wolfgang Amadeus Mozart
Jump to navigation
Jump to search
Wolfgang Amadeus Mozart (an haife shi ran talatin da ɗaya ga Maris, a shekara ta 1756, a Salzburg - ya mutu ran biyar ga Disamba, a shekara ta 1791, a Vienna), shi ne mawakin Austriya. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da operas (Die Zauberflöte - Da sautin sihirin, Così fan tutte - Duk suna yin haka...) da kiɗar addini (Requiem).
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.