Luis Suárez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luis Suárez
Rayuwa
Cikakken suna Luis Alberto Suárez Díaz
Haihuwa Salto (en) Fassara, 24 ga Janairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Uruguay
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Club Nacional de Football (en) Fassara2005-20062710
  Uruguay national under-20 football team (en) Fassara2006-200742
FC Groningen (en) Fassara2006-20072910
AFC Ajax (en) Fassara2007-201111081
  Uruguay national football team (en) Fassara2007-12665
  Liverpool F.C.2011-201411069
  Uruguay Olympic football team (en) Fassara2012-201233
  FC Barcelona2014-Satumba 2020191147
Atlético Madrid (en) FassaraSatumba 2020-ga Yuni, 20226732
  Club Nacional de Football (en) Fassaraga Yuli, 2022-Disamba 2022148
  Grêmio Football Porto Alegrense (en) Fassaraga Janairu, 2023-Disamba 20234524
  Inter Miamiga Janairu, 2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 9
Nauyi 86 kg
Tsayi 182 cm
Kyaututtuka
IMDb nm3829201
luissuarez9.com
Suarez
Suarez

Luis Suárez[1] kwararren dan wasan kwallan kafa ne na kasar Uruguay, wanda ke taka ledarsa a matsayin dan wasan gaba mai kai hari.[2]

Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi ne a kasar Uruguay a ranar 24 ga watan janairu shekara ta 1987.[3]

Aikin kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Suarez yafi shahara ne a kungiyar kwallon kafan kasar andalus wato Barcelona[4][5]

Kwarewa[gyara sashe | gyara masomin]

Suarez[6] ya kware ne a fagen jefa tamaula a raga

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Luis_Suárez
  2. https://www.transfermarkt.com/luis-suarez/profil/spieler/44352
  3. https://www.espn.com/soccer/story/_/id/38073767/luis-suarez-stay-gremio-miami-links-sources
  4. https://fbref.com/en/players/a6154613/Luis-Suarez
  5. https://www.whoscored.com/Players/22221/Show/Luis-Suárez
  6. https://www.mirror.co.uk/all-about/luis-suarez