M'hamed Benguettaf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
M'hamed Benguettaf
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 1938
ƙasa Aljeriya
Mutuwa Aljir, 5 ga Janairu, 2014
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a marubuci, marubucin wasannin kwaykwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm0071111

M'hamed Benguettaf ( c. 1938 – 5 Janairu 2014) ɗan wasan kwaikwayo ne kuma marubuci ɗan Aljeriya.[1]

M'hamed Benguettaf ya mutu sakamakon doguwar jinya da ya sha fama da ita a ranar 5 ga watan Janairu, 2014,[2] yana da shekaru 75, a garinsa na Algiers.[3] An binne shi a makabartar El Alia.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Algerian national theatre’s manager M’Hamed Benguettaf passes away Archived 2014-03-31 at the Wayback Machine
  2. Algerian national theatre’s manager M’Hamed Benguettaf passes away Archived 2014-03-31 at the Wayback Machine
  3. "M'Hamed Benguettaf laid to rest at Al Alia cemetery". aps.dz. Algeria Press Service. 6 January 2014. Retrieved 8 January 2014.
  4. "M'Hamed Benguettaf laid to rest at Al Alia cemetery". aps.dz. Algeria Press Service. 6 January 2014. Retrieved 8 January 2014.