Jump to content

Ma'anar Sunan Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi
male given name (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida Abdullahi
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Soundex (en) Fassara A134
Cologne phonetics (en) Fassara 0125
Caverphone (en) Fassara APTL11
Family name identical to this given name (en) Fassara Abdullahi

Abdullahi (sannan ana rubuta shi da sunan Abdollahi da Abdillahi ) sunan, na maza wanda akafi sani da suna. Bambancin sunan larabci ne na sirri Abdullah. Abdullahiya sha bamban a Najeriya, Saudi Arabia, Somalia, da Habasha.

Abdullahi na iya nufin: suna ne na namiji, yana da bambancin harshen larabci (عبدالله), ma'ana "bawan Allah."

Sunan da aka ba

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Abdullahi Ahmed Addou (an haife shi a 1936), ɗan siyasan Somaliya
  • Abdullahi Ahmed Irro, Janar din sojan Somalia
  • Abdillahi Deria, d (1967) tsohon Sultan na dangin Isaaq
  • Abdullahi Afrah (ya mutu a shekara ta 2008), shugaban Somaliya na UIC
  • Abdullahi Yusuf Ahmed (an haife shi a 1934), Shugaban ƙasar Somaliya
  • Abdullahi Sudi Arale, Somali Guantanamo wanda aka tsare
  • Abdullahi dan Fodio (c. 1766-1828), Sarkin Gwandu kuma masani
  • Abdullahi Ibrahim, dan siyasan Najeriya
  • Abdullahi Sheikh Ismail, dan siyasan Somaliya
  • Abdullahi Issa (1922–1988), firaminista na farko a Somaliya
  • Abdullahi Sarki Mukhtar (an haife shi a 1949), Manjo-Janar mai ritaya daga Nijeriya
  • Abdullahi al-Harari, Malamin Addinin Musulunci na Habasha
  • Mohamed Abdullahi Mohamed, Firayim Ministan Somalia
  • Abdullahi Aliyu Sumaila, Mai Gudanarwa a Nigeria kuma Dan Siyasa

Sunan mahaifi

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ahmed Aboki Abdullahi, hafsan sojojin Najeriya
  • Hamza Abdullahi (1945–2019), babban hafsan sojan saman Najeriya kuma gwamna
  • Hassan Abdillahi, dan jaridar Somaliya
  • Mohamed Diriye Abdullahi, malamin Somaliya-Kanada
  • Nasrollah Abdollahi (an haife shi a shekara ta 1951), dan wasan kwallon kafa na Iran kuma mai horarwa
  • Sadiq Abdullahi (an haife shi a shekara ta alib 1960), ɗan wasan kwallon Tennis ta Najeriya
  • Abdullah (suna)
  • Abdollahi