Jump to content

Ma’aikatar Yada labarai da Al’adu ta Tarayya (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ma’aikatar Yada labarai da Al’adu ta Tarayya (Nijeriya)
Federal Ministries of Nigeria
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Najeriya

Ma’aikatar yada labarai da al’adu ta tarayya ma'aikatar Najeriya ce wadda aikinta shi ne samar wa ‘yan Najeriya “sahihan bayanai masu inganci kan ayyukan gwamnati da luma tsare-tsaren ta” da samar da yanayin fasaha don ci gaban zamantakewa da tattalin arzikin Najeriya.[1]

Ma'aikatar na karkashin jagorancin minista ne wanda shugaban Najeriya ya nada. Ministan na yanzu shine Lai Mohammed.

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]