Madison Thompson (yar wasan kwaikwayo)
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Atlanta da Georgia, 13 ga Augusta, 2000 (25 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Southern California (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| Muhimman ayyuka |
Ozark (en) Grease: Rise of the Pink Ladies (en) |
| IMDb | nm5475873 |
| madison-thompson.com | |
Madison Thompson (An haifeta ranar 13 ga watan Agusta, 2000) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka. Anfi saninta da rawar da ta taka a matsayin Erin Pierce a wasan kwaikwayo mai dogon zango na tashar Netflix mai suna Ozark.
Farkon rayuwa da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeta a Atlanta dake Georgia kuma ta girma a can. Ta yi wasu ƴan shekaru a birnin New York na kasar Amurka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.