Mahamane Ousmane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mahamane Ousmane.

Mahamane Ousmane ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1950 a Zinder, Yammacin Afirkan Faransa. Mahamane Ousmane shugaban kasar Nijar ne daga Afrilu 1993 zuwa Janairu 1996 (bayan Ali Saibou - kafin Ibrahim Baré Maïnassara).