Ali Saibou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ali Saibou
Ali Saibou cropped.jpg
shugaban Jamhuriyar Nijar

Rayuwa
Haihuwa Wallam, 17 ga Yuni, 1940
ƙasa Nijar
Ƙabila Zabarmawa
Mutuwa Niamey, 31 Oktoba 2011
Yanayin mutuwa  (brain tumor (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Digiri hafsa
Imani
Jam'iyar siyasa National Movement for the Development of Society (en) Fassara

Ali Saibou ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1940 a Dingajibanda, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 2011 a Niamey, Nijar. Ali Saibou shugaban kasar Nijar ne daga Nuwamba 1987 zuwa Afrilun shekarar 1987 (bayan Seyni Kountché - kafin Mahamane Ousmane).