Ibrahim Baré Maïnassara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ibrahim Baré Maïnassara
shugaban Jamhuriyar Nijar

7 ga Augusta, 1996 - 9 ga Afirilu, 1999
Mahamane Ousmane - Daouda Malam Wanké Translate
ambassador Translate

Rayuwa
Haihuwa Dogondoutchi, 9 Mayu 1949
ƙasa Nijar
Mutuwa Niamey, 9 ga Afirilu, 1999
Yanayin mutuwa ballistic trauma Translate
kisan kai (deliberate murder Translate)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, diplomat Translate, soja da dictator Translate
Mamba Conseil du Salut National Translate
Aikin soja
Fannin soja Niger Armed Forces Translate
Digiri Colonel Translate
Imani
Jam'iyar siyasa Rally for Democracy and Progress Translate

Kanal Ibrahim Baré Maïnassara (Mayu 9, 1948 a birnin Dogon Dutse - Afrilu 9, 1999 a birnin Niamey) sajan Jamhuriyar Nijar ne wanda ya karbe mulkin kasar a wani shiryaiyen juyin mulki a kasar Nijar a 1996 kuma ya shugabanci kasar har shekarar 1999. Maïnassara, dan kabilar Hausawa ne mai rinjaye a birnin Dogondoutchi wanda aka haifeshi a shekarari1948, Maïnassara ya zama babban jami'in soja a 1995.