Jump to content

Maitama (suna)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maitama (suna)

Maitama sunan namiji ne na Hausawa wanda akafi amfani dashi azaman sunan suna a Najeriya . Yana nufin "ƙarfi, mai kirki, daidaitaccen ɗabi'a" . [1] Bugu da ƙari, sunan Maitama yana bayyana a wasu wurare da ƙungiyoyin hukumomi a Najeriya.

Fitattun mutane masu suna

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Yusuf Maitama Sule CFR (1929 – 2017), ɗan siyasan Najeriya, jami'in diflomasiyya, kuma dattijo.
  • Bello Maitama Yusuf GCON (1947 – 2023), ɗan siyasan Najeriya kuma ɗan kasuwa.
  • Yusuf Tuggar OON (an haife shi a shekara ta 1967), ɗan diplomasiyyar Najeriya kuma ɗan siyasar Najeriya.
  1. "Maitama - Baby Name Search" (in Turanci). 2024-06-23. Retrieved 2024-10-18.