Jump to content

Malagum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Malagum
gunduma ce a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Language used (en) Fassara Yaren Tyap, Turanci, Hausa da Pidgin na Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Ƙananan hukumumin a NijeriyaKaura

Malagum (kuma A̱zali, Uzali, Zali) ƙauye ne a masarautar Agworok, ƙaramar hukumar Kaura [1] a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya . [2] Kauyen na amfani da gidan waya na garin Gworok dake kusa shi. [3]

Mutane da Yare

[gyara sashe | gyara masomin]

Mutanen Malagum da ke kewaye su ne mutanen ƙabilar Atyap na Agworok.

Mutanen Malagum na magana da yarukan Tyap guda biyu (Tyap proper da Gworok).

  1. "Kaduna State Council of Chiefs". Kaduna State Ministry of Local Government Affairs, Kaduna State Government. Archived from the original on January 15, 2021. Retrieved May 2, 2022.
  2. "Malagum, Malagum, Kaura, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved May 2, 2022.
  3. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2022-05-02.