Jump to content

Mansura Isah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

It has been suggested to merge this page with Mansura Isa.

Mansura Isah
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano, 
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Ƴan uwa
Abokiyar zama Sani Musa Danja
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a jarumi, producer (en) Fassara da Philanthropist (en) Fassara

Mansura Isah tsohuwa kuma shahararriyar jaruma a Kannywood kuma Darakta ce, wace ta yi shura a shekarun baya ,an haifeta a ranar 25 ga Fabrairu, ita kanwarta mai suna Maryam Isa itama wacce ta ke jaruma a kannywood wacce ita ma shahararriyar 'yar fim ce. Mansura Isah kyakkyawar jaruma doguwa kuma yar baiwa, wacce ta fara aiki a matsayin mai daukar bidiyo ta mata ta farko a Kannywood kafin daga baya ta tsindima cikin wasan kwaikwayo a karshen shekarun Mansura tana tsaka da cin kasuwar ta sai aka ji zata yi aure a shekarar 2007 da shahararren jarumi Sani Musa Danja Sun haifi ƴaƴan su huɗu, Khadijatul Iman, Khalifa Sani, Yakubu da Yusuf. Mansura haifaffiyar garin Kano ce.

Sana'ar fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Mansura ta taka rawa a finafinai da yawa kamar 'Yan Mata da Gurnani da Jurumai da Zazzabi da Turaka da sauransu. Mansura Isah ita ce ta kirkiro gidauniyar 'Toay's Life Foundation' sannan kuma ta fi mayar da hankali a kan rubuta fina-finai ga furodusoshi wadanda ke biyanta.

https://www.360dopes.com/mansura-isah-biography-and-pictures/ {{