Marcel Desailly

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Marcel Desailly
MarcelDesailly.JPG
Rayuwa
Haihuwa Accra, Satumba 7, 1968 (52 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa centre back (en) Fassara
Nauyi 82 kg
Tsayi 188 cm
www.marcel-desailly.com/

Marcel Desailly (an haife shi a shekara ta 1968 a birnin Accra, a ƙasar Gana) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1993 zuwa shekara ta 2004.