Marco Asensio

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marco Asensio
Rayuwa
Cikakken suna Marco Asensio Willemsen
Haihuwa Calvià (en) Fassara, 21 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CF Platges de Calvià (en) Fassara2003-2006
RCD Mallorca (en) Fassara2006-2013
  Spain national under-16 association football team (en) Fassara2012-201220
RCD Mallorca (en) Fassara2013-2014374
RCD Mallorca B (en) Fassara2013-2014143
Real Madrid CF2014-202328561
RCD Mallorca (en) Fassara2014-2015193
  Spain national under-19 football team (en) Fassara2014-2015128
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2015-2017187
RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara2015-2016344
  Spain national association football team (en) Fassara2016-372
Paris Saint-Germain2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
winger (en) Fassara
Lamban wasa 11
Nauyi 70 kg
Tsayi 1.82 m
Sunan mahaifi Cañoncito Asensio
marcoasensiooficial.com…

Marco Asensio Willemsen(an haifeshi ne a ranar 21 ga watan janairu a shekarar 1996)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne,[2] dan asalin ƙasar andalus wanda ke taka leda a matsayi ɗan wasan gaba ko ɗan wasan tsakiya mai kai hari a kungiyar kwallon ƙafa ta Real Madrid da ƙungiyar ƙasa ta Andalus.

Rayuwarsa Ta Farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a palma, majorca, Balearic Island ga mahaifiyarsa 'yar asalin ƙasar jamus[3] da kuma mahaifinsa ɗan ƙasar ta Andalus.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]