Jump to content

Marian Anderson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marian Anderson
Rayuwa
Haihuwa Philadelphia, 21 ga Faburairu, 1897
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙabila Afirkawan Amurka
Mutuwa Portland (mul) Fassara, 8 ga Afirilu, 1993
Makwanci Kabari na Eden (Collingdale, Pennsylvania)
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya
Gazawar zuciya)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Orpheus Hodge Fisher (mul) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta South Philadelphia High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Malamai Emma Azalia Hackley (en) Fassara
Giuseppe Boghetti (en) Fassara
Amanda Aldridge
Sana'a
Sana'a opera singer (en) Fassara
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Helmer Enwall (en) Fassara da Sol Hurok (en) Fassara
Mamba American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Fafutuka Harlem Renaissance (en) Fassara
Yanayin murya contralto (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa RCA Victor (mul) Fassara
IMDb nm0993450
Marian Anderson a Japan

Marian Anderson (27 ga watan Febrairu, shekara ta 1897 – 8 ga watan Afirilun shekara ta 1993)[1] mawaƙiyar Amurika ce. An haifi Marian Anderson ne a birnin Philadelphia dake Jihar Pennsylvania dake ƙasar Amurika.

  1. Marian Anderson Biography Archived 2013-07-29 at the Wayback Machine, Lakewood Public Library. Retrieved April 9, 2012.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.