Martin Elechi
Appearance
|
| |||
29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015 ← Sam Egwu - David Umahi → | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Martin Elechi masanin tattalin arziki ne dan Najeriya kuma dan siyasa. Ya yi Gwamnan Jihar Ebonyi daga 2007 zuwa 2015. Ya tsaya takara a zaben Najeriya na 2007 akan tikitin jam'iyyar People's Democratic Party (PDP) kuma ya karbi mukamin a ranar 29 ga watan Mayun, 2007, inda ya gaji Sam Egwu. Elechi ya yi nasarar sake tsayawa takara a ranar 26 ga Afrilu, 2011. A shekarar 2017 Elechi ya fice daga jam’iyyar People Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin mutanen jihar Ebonyi
- Jerin gwamnonin jihohin Najeriya
- Jerin Gwamnonin Jihar Ebonyi
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Samfuri:EbonyiStateGovernorsSamfuri:Nigerian state governors 2007-2011 termSamfuri:Nigerian state governors 2011-2015 term