Jump to content

Martina Nwakoby

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Martina Nwakoby
Rayuwa
Haihuwa Ogwashi-Uku, 12 ga Maris, 1937 (87 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Pittsburgh (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Marubiyar yara, marubuci da librarian (en) Fassara
Martina Nwakoby

Martina Nwakoby (an haifeta a 1937) ta kasance Marubuciya ƴar Najeriya.[1]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta a kasar Nijeriya, acikin shekara 1937, a garin ogwashi-uku, tayi karatunta a ƙasar Nijar da kuma a birnin Birmingham a Jami'ar Pittsburgh ta idasa karatunta na Jami'ar a garin Ibadan, Najeriya.

Abinda tayi nasarar akai;

Martina Nwakoby

Martina mace ce wadda ta jajirce akan rubutu ta dukufa akanshi tana yawan tafiye tafiye domin karin ilimi ta kasan daya daga cikin mata marubuta a kasar nigeria Nwakoby taci 1978 agasar rubutu yaran da aka fafata.

Nwakoby ya lashe gasar littafin yara na Macmillan na 1978.[1] Ayyukanta da aka fi gudanarwa sune A House Divided, wanda ke da bugu uku waɗanda aka buga tsakanin 1985 zuwa 2002 a cikin Ingilishi kuma ɗakunan karatu 37 ke riƙe da su a duk duniya, da kuma A Lucky Chance, wanda aka buga har sau huɗu tsakanin 1980 zuwa 1983 cikin harshen turanci, kuma an adana shi a dakunan karatu 18 na sassan duniya.[2]

  • Ten in the Family, children's book (1973) [3][4]
  • A Lucky Chance, children's book (1980)[5][6]
  • A House Divided, novel (1985)[7]
  1. 1.0 1.1 1.2 Killam, G Douglas; Kerfoot, Alicia L (2008). Student Encyclopedia of African Literature. pp. 220–221. ISBN 978-0313335808.
  2. "Nwakoby, Martina [WorldCat.org]". www.worldcat.org. Retrieved 2022-05-23.
  3. "Awele Nwakoby". www.amazon.com (in Turanci). Retrieved 2022-05-23.
  4. "Ten in the Family : Awele Nwakoby : 9780237500702". www.bookdepository.com. Retrieved 2022-05-23.
  5. "Results for 'Martina Nwakoby Nigeria' [WorldCat.org]". www.worldcat.org (in Turanci). Retrieved 2022-05-22.
  6. "3 results in SearchWorks catalog". searchworks.stanford.edu (in Turanci). Retrieved 2022-05-22.
  7. Ogunyemi, Chikwenye O. (1996). "Africa Wo/Man Palava: The Nigerian Novel By Women". University of Calgary Journal Hosting: 353 – via University of Calgary.