Mary Timms
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 28 ga Afirilu, 1981 (44 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
model (en) |
Mary Nkechi Timms, 'yar asalin Najeriya ce kuma mai rike da kambun sarauniyar kyau ta Pageant's Face of Next Generation Entertainment Awards na shekarar 2017.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Timms haifaffiyar garin Nnewi, ce na Jihar Anambra.[ana buƙatar hujja] Tana zaune ne a Amurka.
Gasar Kyau
[gyara sashe | gyara masomin]Face of Next Generation Entertainment Awards 2017
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar 2017, Timms ta zama gwarzuwa a matsayin wadda ta lashe gasar kyau na shekarar 2017 da ake kira Face of Next Generation Entertainment Awards 2017 wanda aka gudanar a Upper Marlboro, Maryland, Amurka.