Jump to content

Mary Tombiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mary Tombiri
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Yuli, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 56 kg
Tsayi 160 cm

Mary Tombiri (an haife ta ranar 23 ga watan Yuli, 1972). tsohuwar ƴar tsere ce mai ritaya ƴar Najeriya. A wasannin Commonwealth na 1994 ita, tare da Faith Idehen, Christy Opara-Thompson da Mary Onyali, sun lashe lambar zinare a gudun mita 4 x 100.

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Wakiltar Najeriya
1990 1990 African Championships in Athletics Misira, Masar 3rd 100 m 11.74 s
1994 1994 Commonwealth Games Victoria, Canada 1st 4 × 100 m relay Athletics at the 1994 Commonwealth Games "42.99 s"
1995 1995 All-Africa Games Harare, Zimbabwe 3rd 100 m Athletics at the 1995 All-Africa Games "11.40 s"
  • Mary Tombiri at World Athletics