Masarautar Akko
Appearance
Masarautar Akko | |
---|---|
Emirate (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Babban birni | Akko na (Nijeriya) |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Gombe |
Masarautar Akko tana ɗaya daga cikin masarautu uku da ke ƙaramar hukumar Akko, wacce ta daɗe da zama daya daga masarautu dake garin Kumo a jihar Gombe. A al'adance ana kiran sarkin masarautar "Lamido" daga Fula, ma'ana "Shugaba". Asalin Masarautar Gona ce, sannan aka koma Kumo daga baya.[1][2][3] Masarautar tana hannun Fulani, Tangale da Tera.[4]
Sarki (Lamido Akko)
[gyara sashe | gyara masomin]Lamido Akko na yanzu shine Umar Muhammad Atiku.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Emir of Akko, Gombe State".[permanent dead link]
- ↑ "Akko Emirate Council engages hunters to combat robbery". Punch Newspapers (in Turanci). 2016-09-13. Retrieved 2022-10-05.
- ↑ Rapheal (2022-01-08). "Traditional rulers are the antidote to security challenges –Emir". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-10-05.
- ↑ tvcnews (2022-08-25). "Monarch proffers solutions to Nigeria's security challenges". TVC News (in Turanci). Retrieved 2022-10-05.