Maurizio Sarri
Appearance
Maurizio Sarri | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Napoli, 10 ga Janairu, 1959 (65 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Italiya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Italiyanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | association football manager (en) , ɗan wasan ƙwallon ƙafa da Ma'aikacin banki | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
Nauyi | 83 kg | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.89 m | ||||||||||||||||||
IMDb | nm10063024 | ||||||||||||||||||
mauriziosarri.com |
Maurizio Sarri M(Italian pronunciation: [mauˈrittsjo ˈsarri]; an haife shi 10 Janairu 1959) ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Italiya wanda shine kocin ƙungiyar Lazio ta Serie A a yanzu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.