Menachem Zilberman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Menachem Zilberman
Rayuwa
Haihuwa Mandatory Palestine (en) Fassara, 6 Oktoba 1946
ƙasa Isra'ila
Mutuwa Los Angeles, 13 ga Janairu, 2014
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Makaranta Beit Zvi (en) Fassara
Harsuna Ibrananci
Sana'a
Sana'a cali-cali, mai rubuta waka, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da darakta
IMDb nm0956449
Daga dama zuwa hagu: Ezra Dagan, Rivka Zohar, Talia Shapira da Menachem Zilberman

Menachem Zilberman ( Hebrew: מנחם זילברמן‎  ; 6 Oktoba 1946 – 13 Janairu 2014) ɗan wasan Isra'ila ne, ɗan wasan barkwanci kuma marubuci.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Menachem Zilberman ya mutu ne daga bugun zuciya a ranar 13 ga Janairu, shekarar 2014, yana da shekaru 67, a Los Angeles, California a Amurka, inda ya ke zaune tun shekara ta 2000. Ya rasu ya bar ‘ya’yansa uku.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]