Jump to content

Mercy Addy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mercy Addy
Rayuwa
Haihuwa 7 Mayu 1964 (60 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Mercy Addy (an haife ta ranar 7 ga watan Mayun 1964) 'yar wasan tsere ce 'yar Ghana wacce ta kware a tseren mita 400.[1]

Mafi kyawun lokacinta shine daƙiƙa 51.0 (hand timed), wanda aka samu a watan Oktoba 1989 a Accra. Wannan shine tarihin Ghana na yanzu.[2] Ta na da 52.08 seconds tare da lokacin lantarki, (electronic timing)

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing  Ghana
1984 African Championships Rabat, Morocco 2nd 200 m
3rd 400 m
1987 All-Africa Games Nairobi, Kenya 3rd 400 m
1988 African Championships Annaba, Algeria 3rd 400 m

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Mercy Addy at World Athletics
  2. Ghanaian athletics records Archived 2007-06-08 at the Wayback Machine