Michel Platini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Michel Platini
Michel Platini 2010.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliFaransa Gyara
country for sportFaransa Gyara
sunan asaliMichel Platini Gyara
sunan haihuwaMichel François Platini Gyara
sunaMichel Gyara
sunan dangiPlatini Gyara
lokacin haihuwa21 ga Yuni, 1955 Gyara
wurin haihuwaJœuf Gyara
ubaAldo Platini Gyara
yarinya/yaroLaurent Platini, Marine Platini Gyara
harsunaFaransanci Gyara
sana'aassociation football player, sports official, association football manager Gyara
muƙamin da ya riƙepresident Gyara
matsayin daya buga/kware a ƙungiyamidfielder Gyara
significant eventPanama Papers Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara

Michel Platini (an haife shi a shekara ta 1955 a garin Jœuf, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1976 zuwa shekara ta 1987.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.