Michelle Alozie
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Apple Valley (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 168 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||


Michelle Chinwendu Alozie (an haife ta 28 ga Afrilu 1997) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce kuma haifaffiyar ƙasar Amurka wacce ke buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Houston Dash da kuma ƙungiyar mata ta Najeriya.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Alozie ta girma a Apple Valley, California.[2]
Aikin kwaleji
[gyara sashe | gyara masomin]Alozie ta halarci makarantar sakandare ta Granite Hills a garinsu, Jami'ar Yale a New Haven, Connecticut da Jami'ar Tennessee.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]
Alozie ta fara bugawa Najeriya babbar wasa ne a ranar 10 ga watan Yuni 2021 a matsayin canji na mintuna na 65 a wasan sada zumunta da suka tashi 0-1 a hannun Jamaica.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Michelle Alozie on Instagram