Miya
Appearance
(an turo daga Miyar kuɓewa)
Miya | |
---|---|
dish (en) | |
Kayan haɗi | kayan miya, spice (en) , broth (en) , liquid (en) da dressing (en) |
Said to be the same as (en) | broth (en) |
Miya tana kuma daga cikin kayan abinci wand kuma a ita ba'a shanta ita kaɗai zalla sai dai an haɗata da tuwo ko kuma shinkafa ko kuma dai abinda akayi wa miyar kamar miyar awara da dai sauransu.
Miya kala-kala [1] ce akwai miyar kuka, miyar albasa, miyar alayyahu, miyar zogale, miyar ayayo, miyar kubewa, miyar tumatur, miyar dabge, da dai sauran dangogin miyar daban daban.
Ire-iren miyoyi[gyara sashe | gyara masomin]
Ga wasu daga cikin sanannun miya ta yau da kullin;
- Miyar kuka
- Miyar Okra
- Miyar Gyaɗa
- Miyar Ewedu
- Miyar tsanya
- Miyar Ogbono
- Miyar Draw
- Miyar kuɓewa
- Miyan zogale
- Miyan tumatur
- Miyan rama
- Miyan ayayo da
Ana cin wasu abincin da miya kamar irinsu tuwo da sauransu.