Mohamed Soumaïla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohamed Soumaïla
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 30 Oktoba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Nijar
Najeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympique Noisy-le-Sec (en) Fassara-
Olympic FC de Niamey (en) Fassara2011-2012
  Niger national football team (en) Fassara2012-
  CS Sfaxien (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Nauyi 64 kg
Tsayi 178 cm

Mohamed Soumaila (An haife shi 30 Oktoba 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Nijar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a kulob ɗin Regional 3 Bulgnéville Contrex Vittel da kuma tawagar ƙasar Nijar. Ya kasance cikin tawagar Nijar da suka taka leda a gasar cin kofin Afrika a shekarar2012 da kuma shekarar 2013. [1]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Olympic Yamai

  • Premier League : 2011–12

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Niger - M. Soumaïla - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". int.soccerway.com. Retrieved 2018-03-27.