Mohammad Reza Pahlavi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammad Reza Pahlavi

Mohammad Reza Pahlavi ( Persian , 16 ga Oktoba, 1919 - 27 ga Yuli, 1980) shi ne Shah na ƙarshe na Iran . Ya kasance Shah na Iran bayan hamɓarar da mahaifinsa na 1941, har zuwa juyin juya halin Iran a 1979. Bayan juyin juya halin 1979, gwamnatin Iran ta sauya zuwa jamhuriyar Musulunci .

Ya mutu a asibitin Alkahira sakamakon cutar sankarar bargo a ranar 27 ga Yuli, 1980 yana da shekara 60.