Musa Lawan Majakura
Appearance
Musa Lawan Majakura | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1990 (33/34 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Jihar Yobe |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | mai karantarwa, ɗan siyasa da fisher (en) |
Mamba | Majalisar dokokin Jihar Yobe |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Musa Lawan Majakura (mai shekaru talatin da uku 33), ɗan Najeriya ne mai sana'ar kamun kifi, malami kuma ɗan siyasa wanda shi ne zaɓaɓɓen ɗan majalisar dokokin jihar Yobe.Ya fito daga ƙauyen Majakura ne dake ƙaramar hukumar Nguru a jihar Yobe. A zaɓen majalisar dokokin jihar Yobe na shekarar 2023 an zaɓe shi majalisar jiha a matsayin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Nguru II ta jihar Yobe.