Jump to content

Musa al-Qazim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musa al-Qazim
7. Imam of Twelver Shiism (en) Fassara

765 - 799
Jafar as-Sadiq - Ali ibn Musa
Rayuwa
Haihuwa Al-Abwa (en) Fassara, 8 Nuwamba, 745 (Gregorian)
ƙasa Daular Abbasiyyah
Mutuwa Kadhimiya (en) Fassara, 30 ga Augusta, 799
Makwanci Al-Kadhimiya Mosque (en) Fassara
Yanayin mutuwa kisan kai (dafi)
Killed by Q12188564 Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Jafar as-Sadiq
Mahaifiya Q5709703
Abokiyar zama Ummul Banīn Najmah (en) Fassara
Yara
Ahali Fatima Bint Jafar (en) Fassara, Umm Farwah Bint Jafar (en) Fassara, Asmaa Bint Jafar (en) Fassara, Al-Abbas ibn Jafar (en) Fassara, Isma'il ibn Jafar (en) Fassara, Isḥâq ibn Ja'far al-Sadiq (en) Fassara, Abdullah al-Aftah (en) Fassara, Muhammad ibn Ja'far al-Sadiq (en) Fassara da Ali al-Uraidhi ibn Ja'far al-Sadiq (en) Fassara
Malamai Jafar as-Sadiq
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Malamin akida da Liman
Imani
Addini Musulunci
Zanen Imam Kadhim
Imam Musa al-Kadhim (A.S.)

Musa bn Jafar,wanda aka fi sani da Al-Qazim (wanda ke sarrafa fushinsa) shi ne Imami na Shi'a na bakwai, bayan mahaifinsa Jafar bn Muhammad. Hakanan ana girmama shi sosai a tsakanin Ahlus-Sunnah, waɗanda suke masa kallon mashahurin malami. [1] [2] An sami rarrabuwa a cikin Shiaswa kan batun Imamanci . Ismaili sun ce Ismail ibn Jafar, babban ɗan Jafar ibn Muhammad ya kamata ya zama imami na gaba yayin da babbar ƙungiyar Jafari (ko 'Yan- sha-biyu ) suka ɗauki Musa bin Jafar a matsayin limami na gaba.

  1. Sharif al-Qarashi2, Baqir (2000). The Life Of Imam Musa Bin Ja'far aL-Kazim (PDF). Translated by Jasim al-Rasheed. Iraq: Ansarian.
  2. A Brief History of The Fourteen Infallibles. Qum: Ansariyan Publications. 2004. pp. 135–143.