Ali ar-Ridha
|
| |||
799 - 818 ← Musa al-Qazim - Muhammad al-Jawad (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Madinah, 12 ga Afirilu, 770 | ||
| ƙasa | Daular Abbasiyyah | ||
| Mutuwa |
Tus (en) | ||
| Makwanci |
Imam Reza Shrine (en) | ||
| Yanayin mutuwa | kisan kai (dafi) | ||
| Killed by |
al-Maʾmun (en) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Mahaifi | Musa al-Qazim | ||
| Mahaifiya | Ummul Banīn Najmah | ||
| Abokiyar zama |
Sabīkah Khayzurān (en) | ||
| Yara |
view
| ||
| Ahali |
Ahmad ibn Musa (en) | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Larabci | ||
| Malamai | Musa al-Qazim | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | Liman | ||
| Muhimman ayyuka |
Al-Risalah al-Dhahabiah (en) Sahifat al-Ridha (en) | ||
| Imani | |||
| Addini | Musulunci | ||



Ali ibn Musa ( Larabci : علي ابن موسى), wanda kuma aka fi sani da lakabinsa Ar-Ridha (wanda aka yarda da shi), shi ne Imami na Shi'a na takwas, bayan mahaifinsa Musa al-Kadhim, da kuma gaban ɗansa Muhammad al-Jawad. Ya kasance Limamin Ilimi bisa ga mazhabar Shi'a ta Zaydi (Fiver) da Sufaye. Ya rayu a zamanin da khalifofin Abbasiyyawa ke fuskantar matsaloli da yawa, mafi mahimmanci daga cikinsu shi ne tawayen Shi'a. Halifa Al-Mamun ya yi kokarin gyara wannan matsalar ta hanyar nada Al-Ridha a matsayin khalifa na gaba, duk da haka, a mahangar Shi'a, lokacin da Al-Ma'mun ya ga cewa Imam ya kara samun farin jini, sai ya yanke shawarar gyara kuskurensa ta guba shi. An binne Imam a wani ƙauye acikin Khorasan, wanda daga baya ya sami sunan Mashhad, ma'ana wurin shahada.[1] A yau haramin Imam Reza da ke Mashhad ya mamaye yanki mai girman murabba'in mita dayakai 598,657 (kadada 147.931).
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ana danganta ayyukan bin shi.
- Al-Risalah al-Dhahabiah (Yarjejeniyar Zinare)
- Sahifa Al-Ridha
- Uyun al Akhbar Al-Ridha
- Fiqhu Al-Ridha (Fikihun Al-Ridha)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Donaldson, Dwight M. (1933). The Shi'ite Religion: A History of Islam in Persia and Irak. BURLEIGH PRESS. pp. 161–170.