Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Ummiya44 (hira | gudummuwa)
No edit summary
Hamxo (hira | gudummuwa)
Tags: Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
Layi na 89 Layi na 89
{{DataSupport
{{DataSupport
|status = <!--kada ku canza wannan layin-->
|status = <!--kada ku canza wannan layin-->
|username = <!--ku sanya username dinku a nan wuri-->Carter009
|username = <!--ku sanya username dinku a nan wuri-->Hamxo
}}
}}
<!--Ku bada dan gajeren bayanin mi yasa kuke so a baku wannan agajin, a ƙasan wannan layin.-->
<!--Ku bada dan gajeren bayanin mi yasa kuke so a baku wannan agajin, a ƙasan wannan layin.-->


Don cigaba da bada gudun mawa.
Ina bukatar data support don bunkasa editing dina a wikipedia.


= Neman intanet data ==
= Neman intanet data ==

Canji na 12:36, 24 Disamba 2023

SHIRIN INTANET DATA SUPPORT NA HAUSA WIKIMEDIA

Wannan shiri ne na Hausa Wikimedia Foundation na taimakon membobin gidauniyar da intanet data ko kuma kudin siya ga wanda suke da buƙata domin a ci gaba da bunƙasa Hausa Wikipedia da kuma ƙara samun gogewa a wurin inganta Wikipedia ta Hausa dama wasu sauran projects na Gidauniyar Wikimedia.
Akwai wasu sharudɗa da za'a kiyaye a wurin wannan request, kamar haka:

  1. Ku tabbatar kunyi login da account dinku na Wikipedia a lokacin aika request.
  2. Ku tabbatar kun bada gudummuwar edit mai muhimmanci a Hausa Wikipedia.
  3. Ku tabbatar baku amshi grant (ko open grant application) daga wurin Gidauniyar Wikimedia ba ko kuma da wasu usergroups ba.
  4. Inda aka amince da request dinku na data support, ba zaku iya ƙara neman wani ba har sai bayan wata biyu.
  5. Ku amince da dukkan sharudɗan wannan shirin.

Karin bayani: Idan an amince da request dinku, ku karanta wannan shafin domin sanin yadda zaku amshi taimakon.

Neman intanet data

ina neman wannan tallafi na data support domin zai ƙara min ƙwarin gwiwa wajen cigaba da gyararraki a shafin Hausa Wikipedia.

Neman intanet data

enah bukatan wanan data support dine domin nacigaba da bada nawa gudunmuwa a Hausa Wikipedia,

Neman intanet data

Ina buƙatar samun data support don na cigaba da bada tallafi na wajan inganta shafuka na Hausa wikipedia da kuma ƙirƙiran muƙaloli masu inganci, samun data support zai taimaka mun sosai. Nagode

Neman intanet data

Ina neman wannan tallafi ne domin kara samun kwarin gwiwa na bunƙasa Hausa Wikipedia da ƴan uwanta baki daya ta hanyar ƙirƙirar makala ko kuma inganta mara inganci.


Neman intanet data

Ina buƙatar samun data support don na cigaba da bada tallafi na wajen inganta shafuka na Hausa wikipedia da kuma ƙirƙiran muƙaloli masu inganci, samun data support ɗin nan ba ƙaramin taimaka min zai yi ba.

Ina mai neman wannan tallafi na data support a matsayina na mace domin bunkasa Hausa Wikipedia sannan kuma na kasance ina daga cikin waɗanda suke bada ilimi a cikin al'ummar Hausa ta kafar Wikipedia.

Neman intanet data

. Wannan tallafi na data ze taimaka min sosai wajen cigaba da bada gudunmawa na a hausa Wikipedia

Neman intanet data

nayi cike wannan tallafi ne domin ze taimaka min sosai wajen cigaba da bada gudunmawa ta a Hausa Wikipedia domin inganta wa da faɗada yaren hausa a Duniya , wannan tallafi ze taimaka min sosai domin cigaba da gyare gyare a hausa Wikipedia

Neman intanet data

enah bukatar wanan data support din ne sbd nacigaba da bada nawa gudunmuwa a shafin Hausa Wikipedia

Neman intanet data

domin na kara bunkasa harkar wikipedia ta wurin yin edit, kirkirar mukala da dai sauran su.

Neman intanet data

enah ɓukatar wanan data support din ne donmin nacigaba da badanawa gudunmawa a shafin Hausa Wikipedia

Neman intanet data

Don cigaba da bada gudun mawa.

Neman intanet data =

Ina neman tallafin data support saboda in cigaba da bada gudummawa a hausa Wikipedia saboda hakan zai taimaka mana mu dalibai