Jump to content

Dukkan logs na bayyana

Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.

Rajistoci ayyuka
  • 07:06, 31 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Man Alayyadi (Sabon shafi: ==Gabatarwa== Al'ummar kasar Maroko sun kasance su na amfani da Man alayyadi shekaru aru-aru da suka gabata - ba wai kawai saboda maikonsa, ko kara dandanon abinci ba, sai dai saboda fa'idodin kiwon lafiya da yawa da Man alayyadi ke dauke da su. Ana samun man alayyadi daga 'ya'yan bishiyar "Argan" a turance, kuma su 'ya'yan wanan bishiya sun yi kama da 'ya'yan kwakwar man ja da muke da ita a kudancin wannan kasa ta mu. Hakanan, ana kira man alayyadi da "Argan Oil" da turanci....)
  • 06:25, 31 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Amfanin Man Habbatussauda (Sabon shafi: ==Gabatarwa== habbatussauda tana da amfani sosai don manzon Allah (s.a.w) yace nahore ku da habbatussauda, don tana magance kowace irin cuta in banda tsufa ko mutuwa malaman duniya sun tabbatar,da cewa tana maganin kowace irin cuta. ==Maganin Ciwon Hanta== Cokali guda na Man Habbatus sauda, Cokali uku na Zuma, Cokali guda na garin ‘bawon rumman, ahadasu waje guda asha. Bayan an sha sai kuma asha kofi guda na Nono (tsala ko Kindirmo) ko kuma Madara Gwangwani guda. In sha Alla...) Tag: Visual edit: Switched
  • 09:29, 28 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Hanyoyi 9 da za a iya amfani da ganyen Kabeji wajen warkar da manyan cututtuka a jiki (Sabon shafi: ==Gabatarwa== Kamar yadda aka sani kabeji na daga cikin ganyayyakin da ake ci musamman na marmari. Akan kwada ganyen kabeji da kuli kokuma da main bature wato ‘Salad Crème’ ko kuma ‘Mayonnaise’ a ci haka nan ko kuma a hada da shinkafa dafaduka, danwake da sauransu. Za kuma a iya dafa ganyen da shinkafa ko kuma a hada shi a faten tsaki da sauran su. Duk da cewa cin marmari ake yi masa wannan ganye na Kabeji na da matukar amfani a jikin mutum. Ganyen kabeji na dauke da s...)
  • 09:08, 28 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Amfanin kabewa a jikin Dan Adam (Sabon shafi: ==GABATARWA== Hanyoyi da ake amfani da kabewa ga rayuwar al’umma suna da yawan gaske musamman ma ga lafiyar jiki, domin Hausawa na cewa “abincinka maganinka”. To ita kabewa Allah ya yi mata baiwa da yawa da take taimakawa, a jiki dan’adam ya samu ingantacciyar lafiya. Kuma ga ita kabewar ba ta da wuyar samuwa haka ma wajen sarrafata babu wata wuya. Ana miya da ganyen ko ‘ya’yan kabewan. Ga dai wasu daga cikin amfaninta. ==Gyaran Fata== tana kare fata daga zafin rana...)
  • 17:06, 24 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Amfanin ayaba ga lafiyar jiki da fata (Sabon shafi: Duk wani abu da Allah Ya samar da shi a doron ƙasa na daga ci ko sha yana da matuƙar muhimmanci ga rayuwar wanda aka yi shi domin su, wato ɗan Adam. Sannan a cikin duk wani tsiro akwai alfanun da yake tare da shi ga jikin ɗan Adam, sannan a cikin sa za a iya samun waraka daga wata cuta. A wani ɓangare kuwa, ana amfani da kowanne sashe na ayaba wurin haɗa wani magani da zai iya warkar da wata cuta. Idan ki ka dafa iccen ayaba, ya dahu sosai, ana shan ruwan don samun sauƙ...)
  • 16:59, 24 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Amfanin Lalle Wajen Gyaran Fata (Sabon shafi: '''Amfanin Lalle A Fata''', Lalle na cikin wani sinadarin da ke dauke da alfanu iri iri, kuma addini ya kwadaitar da mu yi lalle akwai sirrika a cikinsa. ==Amfanin Lalle Don gyaran Fata== Lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata, domin shi ‘natural toner’ ne wanda ba bilicin yake yi ba amma yanasa haske mai kyau kuma yana goge dattin fata. A bangaren gyaran fuska, yana sa fuska tai kyalli, laushi, da haske in an kwaba da ruwan kwai amma banda kwaiduwar kwan....)
  • 20:07, 22 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Rema (Sabon shafi: '''Rema''' (an haifeshi a ran 1 ga watan mayu a shekarata 2000) ya kasance shaharren mawaki wanda ya fara shahara a fadin duniya.<ref>https://www.vanguardngr.com/2019/03/don-jazzy-signs-record-deal-with-dprinces-jonzing-world/</ref> ==Manazarta==)
  • 19:46, 22 ga Maris, 2023 23salma hira gudummuwa created page Tuwo Miyar Kuka (Sabon shafi: Tuwo da miyar kuka wani nau'ine na abincin gargajiya na hausawa wanda tun a can baya zamanin iyaye da kakanni akeyinsa Wanda yana daya daga cikin nau'ikan abinci masu dadi da kara lafiya.) Tag: Gyaran gani
  • 19:21, 22 ga Maris, 2023 Anyi kirkiri sabon account 23salma hira gudummuwa Tag: Gyaran wayar hannu