Musnad Abu Hanifa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musnad Abu Hanifa
Asali
Mawallafi Imam Abu Hanifa
Characteristics
Genre (en) Fassara science of hadith (en) Fassara
Harshe Larabci

Musnad Abu Hanifa ( Larabci: مسند أبو حنيفة‎ ) ya kasan ce yana ɗaya daga cikin dadadden littafin hadisi wanda aka jingina shi ga malamin addinin musulunci Imam Abu Hanifa (80 AH- 150 AH). [1] [2]

Bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Ya ƙunshi hadisi kusan ɗari biyar (500). Littafin ba Imam Abu Hanifa da kansa ne ya rubuta shi ba amma ɗalibansa ne suka tattara shi. An rubuta shi a mafi kusa da rayuwar Annabi Muhammadu .

Littattafai[gyara sashe | gyara masomin]

Litattafai da dama sun wallafa littafin a duk fadin duniya:

  • Musnad Imam Abu Hanifah (ra): An buga shi: Littafin Buƙatu (1 Janairu. 1901)
  • Musnad Imam Ul a Zam Abu Hanifah Ra: Bugawa: Littafin Akan Bukata

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin littattafan ahlussunna
  • Musnad al-Shafi'i
  • Musnad Ahmad bn Hanbal
  • Muwatta Malik
  • Kutub al-Sittah
  • Majma al-Zawa'id

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Musnad Imam Azam By Imam Abu Hanifa". Archived from the original on January 12, 2020. Retrieved Apr 30, 2019.
  2. Sheikh Muhammad Ishtiaq Ph, D. (2011-01-15). Messenger Muhammad (S.A.W.) at Madinah. ISBN 9789719922179. Retrieved Apr 30, 2019.